ha_tq/hos/11/01.md

140 B

Daga ina ne Yahweh ya kira Isra'ila a loƙacin da Isra'ila ke saurayi?

A loƙacin da Isra'ila ke saurayi, Yahweh ya kira shi daga Masar.