# Daga ina ne Yahweh ya kira Isra'ila a loƙacin da Isra'ila ke saurayi? A loƙacin da Isra'ila ke saurayi, Yahweh ya kira shi daga Masar.