ha_tq/heb/07/18.md

152 B

Menene aka soke don ba ta da ƙarfi ta kuma zama mara amfani?

An soke Umurni na dã, wato shari'ar, saboda rashin ƙarfin da kuma rashin amfanin ta.