# Menene aka soke don ba ta da ƙarfi ta kuma zama mara amfani? An soke Umurni na dã, wato shari'ar, saboda rashin ƙarfin da kuma rashin amfanin ta.