ha_tq/gen/46/33.md

4 lines
160 B
Markdown

# Menene Yosef ya ce wa 'yan'uwansa su faɗa wa Fir'auna game da sana'arsu?
'Yan'uwan zasu ce wa Fir'auna cewa su masu kiwon dabbobi ne tun daga ƙuruciyarsu.