# Menene Yosef ya ce wa 'yan'uwansa su faɗa wa Fir'auna game da sana'arsu? 'Yan'uwan zasu ce wa Fir'auna cewa su masu kiwon dabbobi ne tun daga ƙuruciyarsu.