ha_tq/gen/39/19.md

4 lines
111 B
Markdown

# Menene Fotifa yayi sa'adda ya ji zargin akan Yosef?
Fotifa ya fusata sosai sai ya sa Yosef a cikin kurkuku.