# Menene Fotifa yayi sa'adda ya ji zargin akan Yosef? Fotifa ya fusata sosai sai ya sa Yosef a cikin kurkuku.