ha_tq/gal/06/14.md

389 B

A kan menene Bulus ya ce ya na takama?

Bulus ya ce ya na takama da giciyen Ubangiji Yesu Almasihu.

A maimakon kaciya da rashin kaciya, menene ke da muhimminci?

Abu me muhimminci shi ne sabon hallita.

A kan wanene Bulus yake son salama da jinkai?

Bulus ya so salama da jinkai su kasance tare da waɗanda sun yi rayuwa bisa ga dokan sabon hallita, da kuma bisa Isra'ila na Allah.