12 lines
389 B
Markdown
12 lines
389 B
Markdown
|
# A kan menene Bulus ya ce ya na takama?
|
||
|
|
||
|
Bulus ya ce ya na takama da giciyen Ubangiji Yesu Almasihu.
|
||
|
|
||
|
# A maimakon kaciya da rashin kaciya, menene ke da muhimminci?
|
||
|
|
||
|
Abu me muhimminci shi ne sabon hallita.
|
||
|
|
||
|
# A kan wanene Bulus yake son salama da jinkai?
|
||
|
|
||
|
Bulus ya so salama da jinkai su kasance tare da waɗanda sun yi rayuwa bisa ga dokan sabon hallita, da kuma bisa Isra'ila na Allah.
|