ha_tq/ezk/46/01.md

8 lines
251 B
Markdown

# Yaushe Yahweh yace za a buɗe ƙofar gabas wanda yake harabar ciki?
Yahweh Yace za a buɗe ƙofar gabas na harabar ciki a ranar Asabat da ranar sabuwar wata.
# A ina shugaba na Isra'ila zai yi sujada?
Shugaba zai yi sujada a dawakan ƙofar ciki.