ha_tq/ezk/46/01.md

251 B

Yaushe Yahweh yace za a buɗe ƙofar gabas wanda yake harabar ciki?

Yahweh Yace za a buɗe ƙofar gabas na harabar ciki a ranar Asabat da ranar sabuwar wata.

A ina shugaba na Isra'ila zai yi sujada?

Shugaba zai yi sujada a dawakan ƙofar ciki.