ha_tq/ezk/44/15.md

220 B

Don me Yahweh yace 'ya'yan Zadok ne zasu zo kusa da shi su kuma tsaya a gaban sa?

'Ya'yan Zadok ne zasu zo kusa su kuma tsaya a gaban Yahweh domin sun cika ayyukan masujadar Yahweh sa'ad mutanen Isra'ila suka bauɗe.