'Ya'yan Zadok ne zasu zo kusa su kuma tsaya a gaban Yahweh domin sun cika ayyukan masujadar Yahweh sa'ad mutanen Isra'ila suka bauɗe.