ha_tq/ezk/44/08.md

175 B

Don me gidan Isra'ila suka bar baƙi su shiga haikalin Yahweh?

Gidan Isra'ila sun bar baƙi su shiga haikalin Yahweh don Isra'ila sun basu aikin kula da haikalin domin su.