# Don me gidan Isra'ila suka bar baƙi su shiga haikalin Yahweh? Gidan Isra'ila sun bar baƙi su shiga haikalin Yahweh don Isra'ila sun basu aikin kula da haikalin domin su.