Dattawan Isra'ila ne suka zo wurin Ezekiyel don su tambaye shi.
Yahweh yace saboda dattawan sun ɗauki gunmakan su a zuciyar su.