ha_tq/exo/37/27.md

4 lines
160 B
Markdown

# Wanene yayi yi tsattsarkan mai na keɓewa da kuma tsantsa turare mai ƙanshi?
Bezalel ne yayi tsattsarkan mai na keɓewa da kuma tsantsa turare mai ƙanshi.