ha_tq/exo/37/27.md

160 B

Wanene yayi yi tsattsarkan mai na keɓewa da kuma tsantsa turare mai ƙanshi?

Bezalel ne yayi tsattsarkan mai na keɓewa da kuma tsantsa turare mai ƙanshi.