ha_tq/exo/37/14.md

4 lines
148 B
Markdown

# Wane abu ne zai zauna a kan teburin?
Kwanonin da cokula da kwanonin tuya da butoci waɗanda za a yi baye-baye da su ne zasu zauna a kan teburin.