ha_tq/exo/37/14.md

148 B

Wane abu ne zai zauna a kan teburin?

Kwanonin da cokula da kwanonin tuya da butoci waɗanda za a yi baye-baye da su ne zasu zauna a kan teburin.