|
# Wanene Yahweh ya ce zai yi wa alheri da jinkai?
|
|
|
|
Yahweh ya ce zai yi yi alheri ga wanda ya yi wa alheri, zai kuma nuna jinkai ga wanda ya yi wa jinkai.
|
|
|
|
# Don menene Musa bai iya ganin fuskan Yahweh ba?
|
|
|
|
usa bai iya ganin fuskan Yahweh ba, gama babu wanda zai gan shi ya rayu.
|