ha_tq/exo/33/19.md

279 B

Wanene Yahweh ya ce zai yi wa alheri da jinkai?

Yahweh ya ce zai yi yi alheri ga wanda ya yi wa alheri, zai kuma nuna jinkai ga wanda ya yi wa jinkai.

Don menene Musa bai iya ganin fuskan Yahweh ba?

usa bai iya ganin fuskan Yahweh ba, gama babu wanda zai gan shi ya rayu.