Zai ɗauki kuskurorin da suke tattare da baye-baye ma su tsarki na Isra'ilawa ta wurin sa farantin da shuɗiyar iggiya a jikin rawanin.