ha_tq/exo/28/36.md

4 lines
252 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Yaya ne Haruna zai ɗauki kuskurorin da suke tattare da baye-baye masu tsarki na Isra'ilawa waɗanda a ka keɓe?
Zai ɗauki kuskurorin da suke tattare da baye-baye ma su tsarki na Isra'ilawa ta wurin sa farantin da shuɗiyar iggiya a jikin rawanin.