ha_tq/exo/24/16.md

128 B

Menene bayyanuwar darajar Yahweh yake?

Baiyanuwar darajar Yahweh ta yi kama da wuta mai ci a idanun Isra'ilawa a kan dutsen.