# Menene bayyanuwar darajar Yahweh yake? Baiyanuwar darajar Yahweh ta yi kama da wuta mai ci a idanun Isra'ilawa a kan dutsen.