ha_tq/exo/23/12.md

191 B

Don menene dole Isra'ilawa zasu huta a rana ta bakwai?

Dole su huta a rana ta bakwai domin domin bajjimansu da jakinsu su huta, domin 'ya'yan bayinsu da kowanne baƙo ya huta ya wartsake.