ha_tq/exo/23/12.md

4 lines
191 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Don menene dole Isra'ilawa zasu huta a rana ta bakwai?
Dole su huta a rana ta bakwai domin domin bajjimansu da jakinsu su huta, domin 'ya'yan bayinsu da kowanne baƙo ya huta ya wartsake.