ha_tq/exo/21/20.md

271 B

Idan mutum ya doki bawansa ko baiwarsa da sanda, sai bawan ya rayu kwana ɗaya ko biyu, yaya ne za a hukunta maigidan?

Idan mutum ya doki bawansa ko baiwarsa da sanda, sai bawan ya rayu kwana ɗaya ko biyu, ba za a hori mutumin ba, saboda ya sha wuyar rashin bawansa.