ha_tq/exo/21/20.md

4 lines
271 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Idan mutum ya doki bawansa ko baiwarsa da sanda, sai bawan ya rayu kwana ɗaya ko biyu, yaya ne za a hukunta maigidan?
Idan mutum ya doki bawansa ko baiwarsa da sanda, sai bawan ya rayu kwana ɗaya ko biyu, ba za a hori mutumin ba, saboda ya sha wuyar rashin bawansa.