ha_tq/exo/10/24.md

4 lines
204 B
Markdown

# Bayan duhun, menene Fir'auna ya ce ɗole za a bari a baya sa'adda Isra'ilawan sun tafi yi wa Yahweh sujada?
Fir'auna ya ce ɗole a bar garkunan tumaki sa'adda Isra'ilawan sun tafi yi wa Yahweh sujada.