ha_tq/exo/10/24.md

204 B

Bayan duhun, menene Fir'auna ya ce ɗole za a bari a baya sa'adda Isra'ilawan sun tafi yi wa Yahweh sujada?

Fir'auna ya ce ɗole a bar garkunan tumaki sa'adda Isra'ilawan sun tafi yi wa Yahweh sujada.