Masu hikimarsa da matarsa sun yi masa gargaɗi cewa in dai Modakai bayahuden nan ne, toh ba zai iya yin nasara a kansa ba, tabbas ne cewa zai fadi a gabansa.