4 lines
229 B
Markdown
4 lines
229 B
Markdown
|
# Game da menene masu hikimar Haman da matarsa suka yi masa gargaɗi?
|
||
|
|
||
|
Masu hikimarsa da matarsa sun yi masa gargaɗi cewa in dai Modakai bayahuden nan ne, toh ba zai iya yin nasara a kansa ba, tabbas ne cewa zai fadi a gabansa.
|