ha_tq/est/04/13.md

4 lines
224 B
Markdown

# Menene Modakai ya ce zai faru da Esta idan har ta yi shiru a wanann lokacin?
Idan Esta ta yi shiru a wannan lokacin, taimako da ceto zai zo wa Yahudawa daga wani wuri dabam, amma ki sani ke da gidan ubanki za ku hallaka.