# Menene Modakai ya ce zai faru da Esta idan har ta yi shiru a wanann lokacin? Idan Esta ta yi shiru a wannan lokacin, taimako da ceto zai zo wa Yahudawa daga wani wuri dabam, amma ki sani ke da gidan ubanki za ku hallaka.