ha_tq/est/02/07.md

131 B

Menene sunan Esta na biyu?

Sunan Esta na biyu shine Hadasah.

Ta yaya Modakai ya haɗa dangi da Esta?

Modakai kawun Esta ne.