# Menene sunan Esta na biyu? Sunan Esta na biyu shine Hadasah. # Ta yaya Modakai ya haɗa dangi da Esta? Modakai kawun Esta ne.