ha_tq/eph/06/19.md

288 B

Menene Bulus ya ke fata ya samu ta hanyar addu'oin Afisawa?

Bulus ya na fata ya sama a ba da kalmar nan da gabagadi a lokacin da ya ke maganar bishara.

A ina ne Bulus ya ke a lokacin da ya ke rubuta wannan wasiƙar?

Bulus ya na kurkuku ne a lokacin da ya ke rubuta wannan wasikan.