8 lines
288 B
Markdown
8 lines
288 B
Markdown
# Menene Bulus ya ke fata ya samu ta hanyar addu'oin Afisawa?
|
|
|
|
Bulus ya na fata ya sama a ba da kalmar nan da gabagadi a lokacin da ya ke maganar bishara.
|
|
|
|
# A ina ne Bulus ya ke a lokacin da ya ke rubuta wannan wasiƙar?
|
|
|
|
Bulus ya na kurkuku ne a lokacin da ya ke rubuta wannan wasikan.
|