ha_tq/eph/05/18.md

8 lines
226 B
Markdown

# Menene ya ke kai ga halakka?
Maye da ruwan inabi ya ke kai ga halakka.
# Da menene ya kammata ma su bi su yi magana da juna?
Ya kammata ma su bi su yi magana da juna da kalmomin zabura, the wakokin yabo, da wakokin ruhu.