# Menene ya ke kai ga halakka? Maye da ruwan inabi ya ke kai ga halakka. # Da menene ya kammata ma su bi su yi magana da juna? Ya kammata ma su bi su yi magana da juna da kalmomin zabura, the wakokin yabo, da wakokin ruhu.