ha_tq/deu/32/03.md

349 B

Ga sunan wanene Musa ya yi shelar girmamawa?

Musa yayi shelar sunar Yahweh kuma ya faɗi girman Allah.

Wanene baya da zubi kuma shi mai adalci ne mai aminci?

Allah mai adalci ne, ba ya da zunubi kuma shi mai adalci ne mai aminci ne kuma.

Aikin wanene chikakke kuma hanyoyinsa adalci ne?

Aikin Dutse ne chikakke kuma hanyoyinsa adalci ne.