# Ga sunan wanene Musa ya yi shelar girmamawa? Musa yayi shelar sunar Yahweh kuma ya faɗi girman Allah. # Wanene baya da zubi kuma shi mai adalci ne mai aminci? Allah mai adalci ne, ba ya da zunubi kuma shi mai adalci ne mai aminci ne kuma. # Aikin wanene chikakke kuma hanyoyinsa adalci ne? Aikin Dutse ne chikakke kuma hanyoyinsa adalci ne.