ha_tq/deu/25/17.md

226 B

Don me mutanen Isra'ila cire tunanin Amalek a ƙarƙashin sama?

Amalek bai girmama Allah ba lokacin da Amelek suka sadu da Isra'ila a kan hanya kuma suka kai hari wa waɗanda suka gaji a baya sa'ad da suka fito daga Masar.