Amalek bai girmama Allah ba lokacin da Amelek suka sadu da Isra'ila a kan hanya kuma suka kai hari wa waɗanda suka gaji a baya sa'ad da suka fito daga Masar.