Abin ƙyama ne ga Yahweh idan mutum ya ke da babba da karamin ma'aunin nauyi maimakon da ya ke da dai dai da na adalci.