ha_tq/deu/25/15.md

4 lines
170 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wane irin rashin adalci ne Yahweh yana ƙyama?
Abin ƙyama ne ga Yahweh idan mutum ya ke da babba da karamin ma'aunin nauyi maimakon da ya ke da dai dai da na adalci.