ha_tq/deu/13/12.md

239 B

Menene mutanen Isra'ila za su yi idan suka ji wani ya ce wancan mugu ya fito daga dayan biranensu ya ce "Mu je mu yi bautar waisu alloli?

Za su yi nazarin shaida kuma su yi bincike su kuma tabbatar da kyau, domin su gane ko gaskiya ne.